Hausa Series Fim
Kalli Shirin Daga Masu Kallon Izzar so Episode 1 ORL – Bakori tv
Umar Hashim yace wannan sabon shiri mai suna daga masu kallon izzar so shiri ne da zai kayatar da ku sosai.
Daman mutane da dama sun yi na’am da shirin izzar so wanda tabbas alamu sun nuna mutane na son shirin izzar so domin irin yadda suke samun dibin masoya masu kallon shirin.
Shin shima daga masu kallon izzar so zai samu masoya ko yah amma dai ko a’a ne wannan kashi na farko shi zai nuna shirin zaiyi armashi ko a’a.
Ga shirin nan sai ku kalla daga tashar bakori tv