Labarai
Kalli kyawawan Hotunan Amarya Fatima Abubakar Diyar Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na III
Fatima Sa’ad abuakar na ukku ta zama amarya a yau wanda ankayi aurenta a babban masallacin Sakkwato Masallacin Bello dake Sokoto.
Wanda auren ya samu manya manyan baki daga jahohi da dama wanda ya hada da babban alkalin alkalai na kasa,Abba kuari, Mustapha boss, Atiku bagudu, sanusi lamido sanusi da sai sauransu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com