Kannywood
Bidiyo : Shagalin Birthday din Laila duk a cikin shirin Labarina Zango Na ukku
Advertisment
Ashe dai ba aure bane ankaje ba birthday din Lailah ne ankayi amma duk a cikin Shirin labarina zango na ukku.
Amma kam bukin yayi sha’awa sosai wanda ansha rawa a wajen.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/e86b6azC-vM