Hausa Musics
MUSIC: Sani Ahmad – Ba Kida Tamka
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Kida Ba Tamka” wanda tayi dadi sosai.
Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.