Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Fati Washa Wajen Shaƙatawa Turai
Advertisment


Fati washa babbar jaruma ce a masana’antar kannywood wanda ta dade tana takawa rawar gani a masana’antar kuma har Yanzu tana bisa kafafunta.
Wannan sune sababbin hotunan fati washa a kasar waje,wajen shaƙatawa da ta wallafa a shafinta na sada zumunta inda mabiyanta da masoyinta sunkayi na’am da su.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.













