Hausa Musics

[MUSIC] Abdul D One – Gidauniyar So

 Abdul D One
 
Download Mp3 Abdul D one – Gidauniyar so song
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin abdul d one a yau ma munzo muku da sabuwa wakarmu mai suna ‘Gidauniyar so’.
Abdul D one yayi wakar Gidauniyar So wanda shima fa bashi da sauki wajen wakar soyayya inda zakuji yadda yayiwa wannan mace da ta kama zuciyarsa.
Inda itama ta nunawa Abdul d one cewa tabbas ta kamu da soyayyarsa amma duk a cikin wannan waka mai suna “Gidauniyar So” sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Check Also
Close
Back to top button