Inda Ranka! Gara Na Aure Hadiza Gabon Da Milliyan Goma 10M – Mai Kalamai
Wani matashi a shafinsa na sada zumunta a Facebook ya bayyana yafi son a aurar masa da fitaciyyar jarumar shirya fina finai ta kannywood Hadiza Aliyu Gabon Da a bashi kyautar Naira Miliyan goma.
“Da Abani Kyautar Naira Miliyan 10, Gwanda A Aura Min Jarumar Kannywood Hadiza Gabon in jini
✍️Mai Kalamai“
wannan ikirarin da yayi matashin yayi ya kawo cece kuce a sashen maida martani inda kuma labarin ya dauki hankalin mutane.
Ga kadan daga cikin martanin mutane akan wannan magana da yayi.
@Sadiq Rabiu Ahmad :Marasa lafiya na gida dana abisiti Allah Ya Basu Lafiya!
@umarfaruq abubakar: Yes ???, kuma haka ne ra,ayi riga kowa da irin tasa, Ni kam miliyan goma nan tafi
@Bashir Isah jere : Pantami zai pantama da Kai kuwa
Ka kiyayi muradi Malamai.
Yazzu za ka kwana kwanjirko
@muhammad siraj Ibrahim tiga:Wannan post ɗin da kuke karantawa xawiyyar shehi Falalu ce ta ɗauki nauyin kawo muku??
@isah abdullahi dankane :Ance Sanyi ya fara a yankin ku?
@umar zara comrade:Khairaat Imaam Khairaat Imaam Auta dama haryanzu mai Mai Kalamai Bai warke ba?
@khairat imaam khairaat imaam: Baigama shan maganinsaba yagudu