Kannywood

Babban Edita Arewancin Najeriya Ali Artwork Ya Fadi Gaskiya Akan Bidiyon Gwamna Ganduje

Shahararren Dan Comedy nan kuma mai editing na bidiyo na kannywood Ali Muhammad Idris wanda akafi sani da (Ali Artwork) ya kasance kwararen mai editi wanda kusan duk shekara shine yake zama gwarzon Shekara a bangaren masu editing, wanda kusan ya samu lambar yabo wato (Award) daga kungiyoyi da kamfanoni da dama.

Ya samu lambar yabo a wajan ministan gada labarai Lai Muhammad shine ya Bashi Kyautar warzon Ahekara A 2016, ‘yan kwanakinnan ma anyi bikin karramashi tare da bashi lambar yabo a lagos.

Jarumin ya kware a fanin editing na bidiyo yana iya maida hoto mara motsi ya kuma yana motsi.
Dan haka jarumk Ali Artwork ya dabbatar da bidiyon Da Jafar Jafar ya saki na gwamnan kano wanda akace hawa akai, ali artwork yace bidiyon na gaske ne ba wai hadi.

Kuma yayi kira ga jaruman fim wadanda suke kokarin kare gwamna ganduje da su daina wahalar da kansu.

Dadin dadawa jarumin ya kara da cewa wai ba dan shi ya kasance magoyin bayan tsohon gwamna kwankwaso bane yace haka,
Kudai kalli bidiyon kuje cikake labarin daga bakinsa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button