Kannywood
Kalli Hotunan Manyan Daraktoci Na Kannywood wajen Dinner Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina)
Kalli Hotunan Manyan Daraktoci Na Kannywood wajen Dinner Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina)
Wannan sune hotunan manyan daraktoci wadanda sunka halarci bukin auren nuhu Abdullahi wanda ake kira da Mahmud a cikin shirin Labarina.
Kalli ga hotunan nan.
A Cikin waɗannan hotunan zaku ga fuskokin manya jarumai da daraktocin Kannywood kamar Ali nuhu
Aminu saira
Yaseen auwal
Yusuf yaseen (Wanda anka fi sani da lukman a cikin shirin labarina).