Hausa Series Fim

Labarina Season 4 Episode 1 Kadan Daga Na Ranar juma’a

Labarina Season 4 Episode 1 Kadan Daga Na Ranar juma'aDaraktan labarina malam aminu saira kamar yadda ya saba yana fitar da kadan daga cikin shirin zai da gabata nan daga na shirin labarina inda kuma ko a wannan karo ya cigaba da a cikin zango na hudu.
Labarina shiri ne da yake da chakwakiya sosai a cikinsa wanda duk mai kallon shirin yana mamakin irin yadda sumayya ta cire tsoro ta maresa wanda shima kansa yayi mamaki karshen zango na ukku.
To yau mun zo muku da tsokacin daga cikin kashi na 1 daga cikin zango na hudu da zaku iya kallo kai tsaye daga tashar yourtube ta mai bada umurnin shirin aminu saira.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button