Hausa Series Fim
Kalli Shirin SANDA Episode 2 ORG HD VIDEO
Advertisment


Daddy hikima wanda anka fi sani da Abale ko Jogodo shima ya shiga Sahun masu shirya Fim mai dogon zango inda ya fitar da sanda Series.
Abale dai yayi wannan fim ne akan irin yadda zaku ga irin yadda ankayi wannan shirin wanda ya kayatar sosai.
Sanda fim ne da ake nuna irin yadda yan Ta’adda ke cin karensu babu babbaka amma kuma shi abale shine jarumin da yake kare irin wannan ta’asar.
A cikin wannnan shirin akwai Tijjani assase wanda shine canavaro a cikin shirin A duniya series da kuma diyar margayi rabilu musa ibro ummi tana cikin wannan shiri.
Ga shiirin nan kasa ku kalla domin ganin yadda wannan shiri yake.

