Hausa Musics
MUSIC : Sani Liya Liya – Salma uwar Gulma
Advertisment
Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.
Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.
Saurari wannan waka mai suna “salma uwar Gulma ” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.