Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Ina Son Ki
Abdul d one mai wakar ‘abinda yake raina’ yayi sabuwa waka mai suna “Ina sonki”.
Abdul d one mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya sosai da sosai wanda shima gwargwado ya iya bakinsa.
DUBA WANNAN :MUSIC: Isah Ayagi – Rashin Masoyi
A cikin wannan waka zaku yadda fasihin mawakin ya zuba bajintarsa.
DOWNLOAD MP3