Kannywood

Furodusa Alhaji Shehe Yayiwa Hadiza Gabon Da Kalwani Martani Mai Zafi

Furodusa Alhaji Shehe Yayiwa Hadiza Gabon Da Kalwani Martani Mai ZafiKamar yadda duk mai biye da hausaloaded mun kawo muku labarin irin yadda Hadiza Gabon da wasu a masana’antar kannywood sunka nuna cewa shishigi ne su Ali Nuhu da sauransu jaruman kannywood nayi wajen daukar hoto da jaruman BBnaija a wani taro a kano wanda shima yayi nasa martani mai zafi ga abinda take cewa.

Producer Alhaji SHESHE Tare Da Na Daya Daga Cikin Mutanan Da Suka Shiga Gidan BIG BROTHER Wato @whitemoney__ Dan Asalin Jihar Kano Ne Kuma Ya Samu Lambar Yabo A Wajan Mu Wajan Yadda Ya Girmama Kannywood Da Mutanan Cikin Ta.

Dalilin Da Yasa Naga Ya Burge Ni Kenan Sbd Ya Nuna Muhimmanchin Masana,antar Shirya Fina Finai Ta Hausa Da Kuma Yadda Ya Nuna Jaruman Film Din Hausa Suna Burge Shi Har Ya kawo Misali Da Daya Daga Cikin Jaruman Mu A Wata Fira Da Yayi A Cikin Gidan Big Brother Din.

Haka Yasa Bayan Fitowar Su Daga Gidan Sai Shugabannin Gidan Talabijin Na African Magic Suka Shirya Wata Muhimmiyar Ganawa Da Masu Ruwa Da Tsaki Na Masana,antar Kannywood Tare Da Shi wannan Mutumun Da Yazo Na Daya A Gidan Big Brother Din Don Nunawa Dunia Muhimmanchin Kannywood Da Kuma Qulla Alaqar Cigaba Da Cinikayya a Tsakanin Mu.

Babban Abinda Yafi Bani Mamaki Da Naga Wasu Mutane Daga Cikin Masana,antar Kannywood Suna Cewa Munyi Shishshigi wasu kuma suna cewa Anyi hoto basu saka a page din su ba.

To Dama An Fada muku Munyi Hoto ne dan su dora a page din su? Mutanan nan Fa zuwa Sukai Suka Gaishe Mu Suka Kuma Girmama mu sannan Suka Girmama Masana,antar Mu Suka Kuma kara bamu Hadin kai don muchi Gaba Da Cinikayya a tsakanin mu da su. A cikin Maganganun ku Akwai Nau,I Na Rashin Sanin Muhimmanchin Sana,ar Film Sannan Akwai Nau,I Na HASSADA Akwai Kuma Nau,I Na Rashin Sanin Muhimmanchin DAUKAKA Banyi Mamaki Ba Ganin Yadda Wani KAWALI YAyi Wani Rubutu Dama Ai Mun San Ba Sana,ace Ta Kawo Ka Kannywood Ba Ka Fake Da Ita Ne Kana Diban Yayan Mutane kana Hada Su Da Iyayyen Gidan Ka FASIKAI Kana Kashe Aure Kana Chin Amanar Mutane Da Sukai Maka Suttura Kana Zagin Mutanan Da Suka Kyautata Maka.

Allah Ka Rabamu Dayin Magana Akan Abinda Bamu Da Masaniya akai.”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button