Kannywood
Yanzu – Yanzu : Allah yayiwa Isaku Forest Rasuwa Mawakin Apc
Advertisment
Allahu Akbar a yanzu nan muke samun labari daga abokin aikinsa babban chinedu cewa yanzu nan Allah yayiwa mawakin siyasa a jam’iyar apc isaku fores rasuwa inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“Inna lillahi wa ina ilaihirraji un Allah yayiwa abokina Fores rasuwa yanzu Allah kayimashi rahama”
View this post on Instagram
Advertisment
A madadin CEO hausaloaded da mabiyanta suna tura sakon ta’aziyya ga iyalinsa da abokan sana’arsa Allah ya jikansa da rahama amen.