Labarai

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

Advertisment

 Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa'u Muh'd (Hotuna)

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

A cigaba da shagul-gulan Bikin yar mai girma Gwamnan jihar Bauchi Dr Hauwa’u Bala Mohammed
Mai girma tsohon Shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, da kuma Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Alhaji Ahmed Lawal, da wasu Gwamnoni da ‘yan majalisun dokoki sun samu halartar shagalin liyafar Auren Dakta Hauwa, diyar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi.
Shugaban shugaban ƙasar Nijeriya Dr Goodluck Jonathan wanda shine ya zamo Shugaban taron da aka gudanar a Cibiyar Taro na Kasa da Kasa, dake birnin tarayya Abuja (International Conference Center, Abuja)
 Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa'u Muh'd (Hotuna)

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

Tsohon shugaban ƙasar yayi Godiya ga ma halarta taron da suka hada da dangin ma’auratan da kuma abokan arziki.
Sai ya kara da cewa-:
ba za a iya fayyace mahimmancin aure a cikin al’umma ba. Domin abu ne mai girman muhimmanci da ake gina al’umma ta dalilin sa. Dan haka yayi kira ga Ma’aurata
Su sanya a zuciyoyin su cewa za suyi rayuwa domin samar da goben wasu. Wanda shine tarayya mafi girma a rayuwar bil adam.
Shi ma da yake magana, Mai Girma Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo, ya taya ma’auratan murna tare da yin kira da a yi hakuri wanda a cewarsa shi ne mabudin nasarar ko wani Aure.
 Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa'u Muh'd (Hotuna)

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

Ita ma Uwargidan Gwamnan Jihar Kaduna Hajiya Hadiza El’rufai ta yi kira ga ma’auratan da su girmama junansu domin dorewar alakar su.
Shima A cikin sakon fatan alheri, Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Alhaji Ahmed Lawal ya yi kira da a ci gaba da fahimtar juna tsakanin ango da amarya inda ya kara da cewa aure ibada ne. Kuma ya taya su murna a madadin dukkan yan Majalisun tarayyar Nijeriya.
 Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa'u Muh'd (Hotuna)

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

Lokacin da yake mika godiyarsa, Gwamna Bala Abdulkadir Muhammad ya nuna farin cikinsa da yanda manyan jami’an Nijeriya suka nuna masa halacci kan wannan biki na yarsa Dr Hauwa’u da ya gudana.
Gwamnan yace ina cike da farin ciki maras misaltuwa
Kuma ina godiya tare da fatan alheri ma kowa.
 Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa'u Muh'd (Hotuna)

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

 Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa'u Muh'd (Hotuna)

Goodluck Ya Halarci Liyar Auren Yar Gwamnan Bauchi Dr hauwa’u Muh’d (Hotuna)

???? ??????? – :
Mai tallafawa Gwamnan jihar Bauchi kan Sabbin kafofin yada labarai na zamani. ????? ????? ??????

Advertisment

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button