Kannywood

Yanda Samira Ahmad Da Kawayen Ta Sunka chashe A wajen “Birthday” Dinta

Advertisment

Tsohuwar jaruma masana’antar kannywood kuma tsohuwar matar jarumin masana’antar kannywood samira Ahmad wanda take tsohuwar mata ga TY Shaba.
Samira Ahmad wanda itama ga duk kan alama ta dawo harka fina finai kamar yadda munka ga wani fim da tsohon mai gidanta ya fitar da fasta tana daga cikin shirin.
Samira Ahmad taya bukin zagayowar ranar haihuwarta a gida wanda munga fuskokin mata wadanda sunke suma jarumai ne an chashewa sosai a wajen ‘birthday’din.
Su mansura isah,su teema yola su maryam ceeter duk dai sauransu suna wajen kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon.
https://youtu.be/PSGYae8LCWs

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button