To fah! Kalli zafaffan Hotunan Kafin Aure ‘Pre – wedding Pictures’ Na Bashir Mai shadda da Aisha Humaira
KANNYWOOD ZA’A SHA BIKI?
Mun samu jitajitar cewa a ranar Juma’ar nan mai zuwa jaruma AISHA TSAMIYA zata amarce… Kuma angon nata babban mutum ne.
Haka zalika Babban Producer ABUBAKAR BASHIR MAISHADA shima munji zai angonce a watan Maris mai kamawa.
Allah ya tabbatar da alheri pic.twitter.com/PM5i6YPU0S— Labaran Kannywood (@Hausafilmsnews) February 22, 2022
Amma yau kuma sai gashi mun samu posting sababbin hotuna wanda bashir mai shadda inda ya nuna ‘save the date’.
Ga suna nan
View this post on Instagram
A nan kuma yana cewa “save the date”
Can’t wait.
View this post on Instagram
Bashir ma shadda nawa cewa “zanyi wuff da Gishirin ambassador”
Sai dai jaruman kannywood sun dade sunayiwa mutane wannan basaja sai mutane sun dau abun da gaske sai kaga ashe auren fim ne zasuyi.