Kannywood

Ummi Rahab ta zama jaruma ta farko data mallaki Iphone 13 pro max a kannywood

Advertisment

Ummi Rahab ta zama jaruma ta farko data mallaki Iphone 13 pro max a kannywoodJaruma mai tashe kuma mai masoya da yawa, jarumar tana da kyau wanda jarumar ta kasance a kannywood tsawon wasu shekaru da suka wuce jarumar tabar harkar ta koma makaranta daga bisani kuma ta dawo harkar fim
Bayan wasu shekara da denajin labarin jarumar sai jarumi Adam a Zango ya dawo da ita cikin harkar fina finai a wani sabon fim dinsa mai suna Farin Wata Sha Kallo wanda jarumar ta farfado a cikin kannywood duba da yadda jarumar tayi kyau sosai hakan ya taimaka wajen dagawarta tare da samun masoya da yawa.


 
Saidai bayan bayyanarta a fina finai sun sami hatsaniya da uban gidanta Adam A Zango wanda rikicin ya samo asaline bayan bayyanar wani bidiyo da Adam a zango yayi na cewa ya raba kanshi da Ummi Rahab daga nan mutane suka fara tofa albarkacin bakinsu akan mene tsakanin Adam A Zango da Ummi Rahab wanda har Ummin take cewa idan ya cigaba da bata mata suna zata tona mishi asiri idan ya cigaba da bata bata suna anyi rikici sosai a kan batun wanda rikicin ya karade shafukan sada zumunta
Yanzu mukaci karo da wani bidiyon Ummi Rahab ta mallaki sabuwar wayar hannun data fito kirar Iphone 13 pro max wanda jarumar ta zama ta farko data mallaki wanna sabuwar wayar domin wayar ta kasance mai tsada kuma yar yayi wanda a yanzu haka duk wani mai kudi yanada burin samun wannan wayar

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button