Kannywood
VIDEO : official Trailer MARIYA Staring ||Umar M Shareef || Maryam Yahya ||Garzali Miko
A jiya itace ranar da anka sake tallar fim din mariya kamar yadda company da ankayi wannan fim ga Maganar kamar haka
Kamfanin ‘Mai Shadda Investment Ltd’ na farin cikin sanar da ku cewa idan anjima da Misalin karfe 6:00pm za su sakar maku tallar kayataccen shirin da suka shirya mai suna #MARIYA.
Za a saki tallar ne a shafukan sada Zumunta. Irin su: Instagram, Facebook, Youtube, da sauran su.
Kar ku sake a baku labari.
Shiryawa: @realabmaishadda
Umarni: @realalinuhu
Wanda shine shafin Hausaload ta kawo muku domin ku daukar a wayoyinku ku kalli wannan tallar wanda a cewar kamfani mai shadda yace wannan labari anyi shi ne da gaskiya ga wasu madsoyan kauye.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com