Kannywood
Bidiyo : Shagalin Bikin Maryam Yahaya da Ango Ali Jita A cikin Shirin Gidan Biki
Wannan Wani sabon shiri ne wanda Ibrahim Sharukhan ke gabatarwa wannan kuma yazo tsakanin mawaki ali jita da Maryam Yahya wanda an samu halarta manya manyan Jaruman Kannywood sosai a wajen.
Wanda zaku gansu a cikin Wannan bidiyo.
https://youtu.be/32xANA0UlmI