Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Sarkin Bichi Rai Ya dade


Kamar yadda nura m inuwa yayi alkawalin cewa yau zai sakar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Sarkin Bichi Rai ya dade‘.
Wanda waka ta samu masu aikinta kamar haka:
Producer
Mubakar Duste
Mixing and mastering
Mustapha goldden goose
Lyrics And song
Nura M Inuwa
Play back singer
Zuwaira Ismail
A cikin wakar zakuji yadda mawakin yayi kalamai ga mai martaba sarkin bichi Dr.Alh. Nasiru Ado Bayero.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




