Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Ramlat
Albishirin ku masu sauraren wakokin hamisu breaker yau ga wata waka mai dadi wanda ya rera mai suna “RAMLAT” wannan waka dai tayi dadi sosai ga duk ma’abuci son wakoki da kuma dan soyayya.
Sai hamzara ku saukar da wannan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





