Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Dawo Dawo
Nazifi Asnanic shahararren mawaki ne a masanaantar kannywood wanda ya dade yana tashe kuma ake damawa da shi.
Wanda a cikin shirin fim din dawo dawo anka fitar da wannan waka wanda ta samu jaruma kamar Ali Nuhu da Adam a zango da zainab indomie sunka tawa rawa.
Wanda a cikin wannan fim ita dai jaruma indomie inda duniya ta koma can ne gefenta wanda duk batar jaruman saboda rashin abun duniya.