Hausa Musics
MUSIC : Lilin Baba – wazata kaiki
Advertisment
Mawakin nan na hausa wato lilin baba mai North East Record ya fitar da sabuwa wakar mai suna zata Fashe
Lilin baba shima yayi fice wajen wakokin soyaya wanda itama wannan waka wazata kaiki tayi dadi sosai.
Yan kwanakin bayya ne ya fitar da audion wakar wanda har muka kawo muku cewa da kyakywawar yarinya nan ummi rahab zai haska a videon nasa.
Wanda tabbas ashe zatonmu yazo dai dai wakar ta samu haska sabuwa jarumar zaku gani idan kun kalla ga masu bukatar download duk akwai.