Hausa Musics
AUDIO + VIDEO : Yamu Baba – Kishiyar Sambisa Ft Zainab Sambisa
Wannan itace ci gaban wakar kishiyar sambisa ta biyu wanda itama gaskiya akwai barkwanci sosai a cikinta.
Wanda dai bazawarar da ya nuna cewa zai aureta to a cikin wannan waka ta biyu kam har tazo gudansa wanda zaku ga irin yadda zaman su ya kaya tsakaninta uwar gida da amarya.