Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg Boy – Soyayya Ce Ta Hadamu

MUSIC : Auta Mg Boy - Soyayya Ce Ta Hadamu
Auta Mg Boy

Mawaki Auta Mg Boy mai mg record ya fitar da sababbin wakokinsa wanda yayiwa suna farkon kauna album.
Auta mg boy a cikin mun zo muku da wakan daya mai suna ‘Soyayya ta hadamu’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘soyayya ce ta hadamu’ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button