Hausa Musics

MUSIC : Isah Ayagi – Kama Da Wane

Advertisment

Wannan waka mawaki Isah Ayagi yayi tane mai suna ” Kama da wane “yayi wannan waka ne wanda a cikin abokanan sana’arsa keyin amfani da wakokin su suna chanza masu suna.

Wanda idan mai sauraro yaji sai ya dauka shine mawakin amma kadan daga cikin wakokin ya rera baitocin wasu kadan kamar wakar:-

I – Hijira – anka sauya sunanta zuwa sauran kallo

Ii- Maryama

Da dai sauransu.

Related Articles

Sai kun saurara zakuji irin yadda abun ya faru saboda hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button