Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Labari Song
Advertisment
Shahararren mawaki Ali Isah wanda anka fi sani da Ali jita wanda mutum ne wanda ya dade tauraronsa ke haskakawa a wajen wakokin hausa.
Ali jita ya zamo mutum na farko a mawakan masana’antar kannywood da ke yiwa sunanyen mata wakoki a yau kam wakar tazo ne akan ‘ Labari’.
Wakar Ali jita labari ta kunshi yadda halayen mutane suke a wannan duniya wanda zamu kawo muku kadan daga cikin baitocin wakar.
– Labarin duniyane
– Ku saurara mutane
– Wataran kasha zuma ne
– Wataran kasha madaci
– Ya al’umma ku lura