Labarai
Ta Samu Kujerar Umrah Da Mijin Aure Darajar Abba Gida Gida (Hotuna)
Advertisment
Siyasar kano ta dauki wani sabon salo wata yarinya ta rubuta sunan Dan takarar gwamnan kano na jam’iyar PDP (Abba GIDA GIDA) a jikin hijabin ta adaidai lokacin da take rubuta jarrabawar karkashe ta kammala makarantar sakandire.
Da fitar da wannan hoton a shafikan sada zumunta na zamani Yan kwankwasiyya suke turuwa domin bata kyautuka na musanman cikin harda kyautar kujerar umara.
Bayan jin kadan sai ga sakon wani dan kwankwasiyya daga jahar kebbi yace lallai idan zata aminta ta aure shi zai aureta.
Menene fahintar Ku ?
Hakan ya dace kuwa komai a sa siyasa a cikin sa ?
SIYASAR KANO SAI KANO
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com