Hausa Series Fim

Kalli Shirin SANDA Episode 1 ORG – Daddy Hikima Tv

Kalli Shirin SANDA Episode 1 ORG - Daddy Hikima Tv

Kalli Shirin SANDA Episode 1 ORG  - Daddy Hikima Tv
Daddy hikima wanda anka fi sani da Abale ko Jogodo shima ya shiga Sahun masu shirya Fim mai dogon zango inda ya fitar da sanda Series.
Abale dai yayi wannan fim ne akan irin yadda zaku ga irin yadda ankayi wannan shirin wanda ya kayatar sosai.
Sanda fim ne da ake nuna irin yadda yan Ta’adda ke cin karensu babu babbaka amma kuma shi abale shine jarumin da yake kare irin wannan ta’asar.
Ga shiirin nan kasa ku kalla domin ganin yadda wannan shiri yake.
Wannan bidiyo yana da sharadin kallo amma ku danna ‘watch on YouTube’ anyi hakan ne domin under 18years basu iya kalla ba.
https://youtu.be/MRqlw6ZoDQU

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button