Kannywood
Innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Allah Yaji kanta Da Rahama
Advertisment
A jiya ne jarumar masana’antar kannywood Fati s.u ta sanya a status dint da rokon ayiwa mamarta Addu’a Allah ya bata lafiya inda yan uwanta mata sunkayi da rubutu na Allah ya bata lafiya.
Sai gashi yau din nan da sanyin safiya mun samu labari daga shafin sada zumunta Instagram inda jaruma teema yola ta sanar da mutuwar mahaifiyar Fati S.U
“Innalillahi wa Innailaihi raji’un Ya Allah ya jikan ki mama Allah yayi miki Rahama Allah yasa Aljanna ce makomar ki Allah ya bamu hakurin Rashi Ameen summa Ameen @fati_s.u ????”


Allah yayiwa Mahaifiyar Fati s.u a garin Minna Niger state Nigeria, Muna rokon Allah ya gafarta mata ya kuma kyautata makwancin ta Ameen ya Allah.


