Kannywood
Talauci : Rahama Sadau tallafawa mutane 100 da naira dubu Goma
Fitacciyar jaruma masana’atar Kannywood Rahama Sadau ta wallafa rubutun Barka da juma’a tare da cewa.
“Barkamu da juma’a ku ajiye lamba asusun bankin ku domin zan bada tallafa ga wadanda sunka samu nasara”
Rahama ta wallafa rubutun nan kafin kaci kobo nan take mutane sunka cika wajen martanin da rubutu a turance “comments” mutum sun kai mutum dubu talatin da da dari biyu da sunkayi comments.
Bayan awanni kadan jarumar ta wallafa cewa.
” Wadanda sunka samu nasara a wannan kyauta mutum ɗari 100 da bambancin abin da ya sawaƙa.
Hannu na ya gaji idan ka samu sakon karba kyauta ku tabbatar min ta nuna receipt.
Za’a cigaba in sha Allah.”