Hausa Musics
VIDEO : Hamisu Breaker – Safna ft Kb International ft Maryam kosawa
Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta.
Wanda daukar ta bada ma’ana sosai wanda nasa duk wanda ya kalli Bidiyon zai yaba.
Zaku iya kallonta kai tsaye a Youtube kuma zaku iya daukota zuwa wayoyinku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





