Hausa Musics

MUSIC : Garzali Miko – Sama Mata (official Audio)

Wakar garzali Miko ya fitar da sabuwa wakar sa mai suna “Sama Mata ” wanda shidai wannan jarumi kuma mawaki baya bukatar wani dogon labari a gurin maziyarta shafin Hausaloaded blog domin mun kawo muku wakokinsa ba daya ba, ba biyu ba.
Mai Arashi da so na amana da kuna abun wani siri ne duk wannan wakokin mun kawo muku su a nan.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button