Kannywood

Yadda Hadiza Gabon Taje Yawon Shakatawa A Kasashen Waje

Yadda Ziyarar Hadiza Gabon A Ƙasashen Namibia da Tanzania Don Yawon Buɗe Ta Kasance
Jarumar taje yawon bude ido ne wanda zaku ga yadda take wasa da manya manyan namun daji wanda abu sai ya baku mamaki sosai.
Wanda masoyanta sun yaba mata irin wanann Zafaffan hotuna da ta saki
Domin ganin cikakken bidiyon, sai ku shiga wannan link ɗin:

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA