Labarai
Zanyi Da Kai Da Zan Samu Matashi Wanda Bai Taba Zina Ba ,Na Shirya Tsaf Zanyi Wuff Da Shi
Advertisment
Writer: Maimuna Ahmed Bauchi
Wani labari da gidan jaridar Hausawa ya wallafa a kafar sada zumunta ta Facebook yace, Sunana Hajiya Safiya Baba Aliyu daga Minna jihar Niger, tana bukatar aure saboda haka tana neman Wanda zai iya yin wuff da ita.
Jaridar Hausawa ta kara da cewa, ka yi LIKE din wannan page namu na jaridar Hausawa Sannan ka yi SHARE.
Daga nan sai kayi masu comments da number ka, su kuma wallahi idan Hajiya tace kayi mata , zasu turo maka da lambarta sai Ku daidaita.
Advertisment
Sharadi: Idan baka yi LIKE din page na su ba,babu shakka na zasu turo maka da lambarta ba.
Ga kuma photon Hajiya Safiya nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com