Kannywood

Amdaz Excellency Da Alhassan Kwale sunyi Maratani Mai Zafi Kan Kisan Musulmai A Jos

Advertisment

Amdaz Excellency Da Alhassan Kwale sunyi Maratani Mai Zafi Kan Kisan Musulmai A Jos

Sanin kowane mutum ne kashe muslimai a jos ba yau ne anka fara ba wanda sunyi kaurin suna da wannan ta’addanci wanda muke Allah ya isa da kashe yan uwanmu.

Wanda abdallahi amdaz wanda ankafi sanin excellency a shirin labarina da jarumi alhassan kwale sunyi fito sunyi magana na wannan mumunnan al’ammari.

Ga bidiyon nan kasa ku saurara kuji cikakken bayyani.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button