Kannywood
Yaran Jaruman KannyWood Da Ake Tunanin Maye Gurbin Iyayensu
Jerin Jaruman KannyWood Matasan Yan Mata, Da Ake Hassashen Zasu Maye Gurbin Iyayensu Nan Gaba WaJen Taka Rawa Na Fina Finan Hausa.
Wadannan Jaruman Sun Hada Da ‘Ya ‘yan Manya Manya Jaruman KannyWood Cikinsu Akwai Yarinyar Ali Nuhu, Yar Wajen Mansura Isah Da Sani Danja, Akwai Kuma ‘Yar Gidan Jaruma Hafsat Idris, Da Sauransu.
Ga Yaran Anan Kamar Haka.