Kannywood
Allah yayiwa Mahaifin Jaruma Asma’u sani Rasuwa
Allah ya yiwa mahaifin Hajiya Asma’u Sani rasuwa a jiya Lahadi kuma aka yi jana’izarsa bisa koyarwar musulunci.
Asma’u dai jaruma ce daga masana’antar Kannywood wadda ta saba fitowa a matsayin uwa.
Allah ya gafarta wa mahaifinta da sauran ƴan uwa musulmi.
Ameen