Kannywood

Ibro, Budaddiyar wasika ga dan gidan mariga Ibro Hannafi

Advertisment

Wannan takaitacciyar nasiha zuwa ga hannafi rabilu musa ibro, wanda wannan malamin yana so masu kallon wannan shirin ko bidiyo ya isar da wannan sako zuwa ga dan margayi rabilu musa ibro.
Malamin yayi Addu’a ga Ibro na Allah yayi masa Rahama yasa aljannah ce makomarsa.
Yayi nasiha babba zuwa ga dan maryayi ibro mai muhimmanci sosai akan abinda ya dace yayi mai amfaninsa da mahaifinsa.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara kuji.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button