Addini
Tirkashi Tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido S Lamido Yayi magana Kan hukuncin da Yankewa Abduljabar


Advertisment
Mai martaba sarkin kano na biyu sanusi lamido sanusi mai murabus yayi magana da jinjina ga malaman da sunka takawa Abduljabar da akidar da yake tallatawa.
Idan yayi wa Allah godiya da ya sanya almajiran da sunka tabawa wannan mutum akan taba janibin ma’aiki s. A. W wato Abduljabar cewa malaman su duk suna nan raye kano wanda wannan abin godiya ne ga Allah da kanawa su godewa Allah.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo sai ku saurara daga bakinsa.
https://youtu.be/WEh6jDB-ug4


