Addini
Bidiyo : Bayani Akan Zakkar Fidda Kai ( Zakātul Fitr) – Dr Jabir Sani Maihula (Hafizahullah)
Advertisment
Dr jabir sani maihula Sokoto yayi wannan bidiyo domin nunawa da karantarwa da nasiha ga yan uwa musulmi akan zakkatul fitr ma’ana zakka fidda kai.
Malam yayi bayyanin abinda yasa ake yin wannan zakka fiddakai ga mabukata.
Wannan shine bidiyon da malam yayi ya nuna mana yadda za’a fida kai na mudu ko sa’i.
Zaku iya downloading kuma zaku iya kallo kai tsaye.
Domin kallo sai a shiga wannan link na qasa


