Politics Musics
MUSIC : Rarara – Inda Rabbana


Advertisment
Shahararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Inda Rabbana”.
Yayi wannan wakane ga Usman Bello Kumo.
Kamar dai yadda kuma sani Rarara ya shahara ne gurin wake yan siyasa.
Kuma inda wakar siyasa ce da Hausa to babu wanda yafi Rarara kwarewa a duk fadin Najeriya.
Saurari wannan waka mai suna “Inda Rabbana” daga kasa.
DOWNLOAD MP3