Politics Musics

Song: -Sabuwar Wakar Rarara Kwana Darin Ganduje Koyi Yake Da Buhari MP3




Aslm Jama’a Bara Da Zuwa wannan Shafin Namu Mai Albarka Da Fatan Kuna Lafiya, Yau Muna Dauke Da Wata Waka Wadda Rarara Yayi Wa
Ganduje Kano State , Don Cika Kwana Dari Da hawan Kan Karagar Mulki.

Ita Dai Wannan waka Ba Sabuwa Bace Saidai Ga Wasu Kuwa Sabuwa Ce, Domun Wasu Sun Dade Da Jinta. bayan Ya Cika Kwana Dari Da Hawan Muki ‘Rarara’ Ya Rera Masa Wannan Waka
Kada Ku GaJiya Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domun Samun Sababin Wakokin Siyasa.

Download This Song Below:-

Download Audio Now 






 ©pressloaded.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button