Politics Musics

Sabuwar Wakar Rarara:- Sannu Da Aiki Shehi, Nace ‘Baba Buhari Ina Kaje Ne Aiki’

Shahararren mawakin siyayya wato Dauda kahuta Rarara yayi wata sabuwa ga gwanman zamfara kuma gwamnan gwamnoni na arewacin Nigeria domin yabo da nuna aiki da yayi tukuru akan jaharsa da kuma Nigeria .
Ba’a nan ya tsaya ba dole ne sai ya sanya baba Buhari domin yabo da nuna cewa shine shugaban kasa mai adalci wanda yanzu haka nan bada dadewa in sha Allah zaki maganin kanannan kwarin daji (jeje) zai dawo.Sai ka danna nan a blue rubutu domin saukar da wanannan wakar

Download and enjoy……..

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA