Hausa Musics
MUSIC : Melery – Mata Ke da wakar Dandali
Advertisment
Albishirinku yan uwana ma’abota sauren wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa wakar Melery mai suna ” Mata ke da wakar Dandali”.
Idan anka ce kalma dandali a duk bahaushe yasan abinda ake kira da dandali.
Wanda waje ne da yan mata da samari ke taruwa wajen wasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com