Hausa MusicsUncategorized

[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne

mawakan hausa wanda sunka hada kai wajen rera waka akan arewa wanda sunka sanya mata taken ‘Mu Yan arewa Ne’.
[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa NeMawakan sun hada da auta mg boy da ashiru nagoma da Dan auta da ss danko wanda sunyi kira sosai akan irin Wannan abubuwan na duk dan arewa ne kawai yake.
Auta mg boy a cikin baitocin sa ya nuna fyade,kashe kashe, zubda jini da sace mutane duk a arewa ne kuma suma yan kasa ne.
Ga wakar nan ku saurara kuji yadda sukayi kira ga manyan da su tashi tsaye.

 

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button