Hausa Musics
MUSIC : Adam A zango – Dan Gatan Allah (Kasida)
Jarumi kuma wani adam a zango a yau ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ” Dan Gatan Allah” wakar kasida kenan
Wannan ba shine farau ba ga adan a zango wajen wakokin yabon manzon Allah s. A.w ba.
Yayi fice sosai wajen rera irin wadanda wakoki amma yanzu wannan anzo da sabon salo a cikinta.
DOWNLOAD MP3