Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – ‘Hauwa’ Latest Song 2020
Advertisment
Albishirinku yan uwana maza da mata a yau nazo muku da wata sabuwa waka mai dadi.
Wanda ali jita ya rerawa mai suna “Hauwa” wanda duk wata waka da ankayi yar wasa ce ina mai mata mai suna hauwa ko budurwa.
Ali jita ya cancanci yabo da lambar girma ga wannan waka.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment